Loading...
Language: Hausa
‘Abdullah ibn Mas’ud (RA) ya ce Annabi (ﷺ) ya kasance yana cewa a ruku'u da sujada:
سُبْحَانَكَ وَبِحَمْدِكَ أَسْتَغْفِرُكَ وَأَتُوْبُ اِلَيْكَ
Subhaanaka wa bihamdika, 'astaghfiruka wa 'atoobu 'ilayk
Tsarki ya tabbata a gare Ka Ya Allah, da yabo. Ina roƙon ka gafara kuma ina tuba zuwa gare ka (daga zunubi).
Reference: Hasan (Albani). Silsila Sahihah: 3032