Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَبَّنَا لَكَ الْحَمْدُ، مِلْءَ السَّمَوَاتِ وَمِلْءَ الْأَرْضِ، وَمِلْءَ مَا شِئْتَ مِنْ شَيْءٍ بَعْدُ، أَهْلَ الثَّنَاءِ وَالْمَجْدِ، أَحَقُّ مَا قَالَ الْعَبْدُ، وَكُلُّنَا لَكَ عَبْدٌ، اَللَّهُمَّ لَا مَانِعَ لِمَا أَعْطَيْتَ، وَلَا مُعْطِيَ لِمَا مَنَعْتَ، وَلَا يَنْفَعُ ذَا الْجَدِّ مِنْكَ الْجَدُّ
Allaahumma Rabbanaa lakal-hamdu mil'as-samawaati wa mil’al-ardi, wa mil'a maa shi'ta min shay'in ba'du, ahlath-thanaa'i wal-majdi, ahaqqu maa qaalal 'abdu, wa kullunaa laka 'abdun. Allaahumma laa maani'a limaa a'taita, wa laa mu'tiya limaa mana'ta, wa laa yanfa'u dhal-jaddi minkal-jaddu
Ya Allah, Ubangijinmu, gare Ka yabo yake (yabo) wanda ya cika sammai da ya cika ƙasa, da ya cika duk abin da ka so (ka halitta) bayan haka. Ya Kai, Wanda ya cancanci yabo da daukaka, mafi cancantar abin da bawa ya faɗa - kuma dukkanmu bayinka ne: babu mai iya hana abin da ka bayar, ko bayar da abin da ka hana, kuma dukiya ba za ta amfani mai dukiya ba a gare Ka (sai dai aiki na gari).
Reference: Muslim: 477