Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ رَبَّنَا لَكَ الْحَمْدُ مِلْءَ السَّمَوَاتِ وَمِلْءَ الْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا وَمِلْءَ مَا شِئْتَ مِنْ شَيءٍ بَعْدُ أَهْلَ الثَّنَاءِ وَالْمَجْدِ، لَا مَانِعَ لِمَا أَعْطَيْتَ، وَلَا مُعْطِيَ لِمَا مَنَعْتَ، وَلَا يَنْفَعُ ذَا الْجَدِّ مِنْكَ الْجَدُّ
Allaahumma, rabbanaa lakal ‘hamdu, mil-as samawaati wa mil-al ardi wamaa bainahumaa, wa mil-aa maa shi’ta min shayin ba’du, ahlath thanaa’i wal majdi. Laa- maani'a limaa a'taita, walaa mut'ia limaa mana'ta, walaa yanfa'u dhal jaddi minkal jaddu
Ya Allah! Ubangijinmu, gare Ka yabo yake (yabo) wanda zai cika sammai da ƙasa da abin da ke tsakaninsu, da abin da zai faranta Maka rai bayan (su). Kai ne Ka cancanci dukkan yabo da ɗaukaka. Babu wanda zai iya hana abin da Ka bayar, ko bayar da abin da Ka hana. Kuma girma Ya! Mai girma ba ya amfanarwa a gare Ka.
Reference: Muslim: 478