Loading...
Language: Hausa
اَلْحَمْدُ لِلَّهِ حَمْدًا كَثِيرًا طَيِّبًا مُبَارَكًا فِيهِ مُبَارَكًا عَلَيْهِ كَمَا يُحِبُّ رَبُّنَا وَيَرْضَى
Alhamdu lillahi hamdan kathiran tayyiban mubarakan fihi mubarakan ‘alaihi kamaa yuhibbu rabbunaa wa yardaa
Yabo ya tabbata ga Allah, yabo mai yawa, mai kyau da albarka a cikinsa, mai albarka a kansa kamar yadda Ubangijinmu yake so kuma yake yarda da shi.
Reference: Hasan (Albani). Sunan Nasai: 931