Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Huraira (RA): Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana neman tsari ga Allah daga lokaci mai wuya na bala'i da riskuwar hallaka da kaddarar mummunan karshe, da farin cikin makiya.
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْهَمِّ وَالْحَزَنِ، وَالْعَجْزِ وَالْكَسَلِ، وَالْبُخْلِ وَالْجُبْنِ، وَضَلَعِ الدَّيْنِ وَغَلَبَةِ الرِّجَالِ
Allaahumma 'innee 'A'oodhu bika minal-hammi wal-hazani, wal'ajzi wal-kasali, wal-bukhli wal-jubni, wa dhala'id-dayni wa ghalabatir-rijaal
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga bakin ciki da bacin rai, da rauni da kasala, da rowa da tsoro, da rinjayuwar bashi da rinjayar mazaje (wato wasu).
Reference: Bukhari: 2893