Loading...
Language: Hausa
Qatadah (RA) ya ce, Annabi (ﷺ) ya ce, mafi munin ɓarawo shine wanda yake sace sallah. Sahabbai suka ce, ta yaya ake sace sallah? Annabi (ﷺ) ya ce: Wanda baya cika Ruku'unsa da Sujadarsa.
Reference: Sahih (Albani). Mishkat: 885