Loading...
Language: Hausa
Abu Hurairah (RA) ya ce: Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana cewa a sujada:
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي ذَنْبِيْ كُلَّهُ دِقَّهُ وَجِلَّهُ، وَأَوَّلَهُ وَآخِرَهُ، وَعَلَانِيَّتَهُ وَسِرَّهُ
Allahum-maghfir lee dhanbee kullahu, diqqahu wa jillahu, wa 'awwalahu wa 'aakhirahu wa 'alaa-niyyatahu wa sirrahu
Ya Allah, ka gafarta mini zunubaina gaba ɗaya, ƙanana da manya, na farko da na ƙarshe, na bayyane da na ɓoye.
Reference: Muslim: 483