Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya faɗi wannan addu'a a cikin sallah ko a sujada:
اَللَّهُمَّ اجْعَلْ فِي قَلْبِيْ نُورًا، وَفِي سَمْعِيْ نُورًا، وَفِي بَصَرِيْ نُورًا، وَعَنْ يَمِيْنِيْ نُورًا، وَعَنْ شِمَالِيْ نُورًا، وَأَمَامِيْ نُورًا، وَخَلْفِي نُورًا، وَفَوْقِيْ نُورًا، وَتَحْتِيْ نُورًا، وَاجْعَلْ لِي نُورًا (وَاجْعَلْنِيْ نُورًا)، وَاجْعَلْ فِي نَفْسِي نُورًا، (وَفِي عَصَبِيْ نُورًا، وَفِي لَحْمِي نُورًا، وَفِي دَمِيْ نُورًا، وَفِي شَعْرِيْ نُورًا، وَفِي بَشَرِيْ نُورًا)، اَللَّهُمَّ أَعْطِنِيْ نُورًا
Allahum-maj'al fi qalbi nuran, wa fi sami' nuran, wa fi basari nuran, wa`an yamini nuran, wa`an shimaali nuran, wa amaami nuran, wa khalfi nuran, wa fawqi nuran, wa ta’hti nuran, waj`alli nuran (waj`alni nuran), waj`al fi nafsi nuran, (wa fi asabi nuran, wa fi lahmi nuran, wa fi dami nuran, wa fi sha’ri nuran, wa fi bashari nuran), Allaahumma a’tini nuran
Ya Allah, sanya haske a zuciyata, da haske a jina, da haske a ganina, da haske a damana, da haske a haguna, da haske a gabana, da haske a bayana, da haske a samana, da haske a ƙasana. Ya Allah, sanya mini haske, kuma ka sanya ni haske, kuma ka sanya haske a raina, (kuma ka sanya haske a jijiyoyina, da haske a namana, da haske a jinina, da haske a gashina, da haske a fatata). Ya Allah, ka ba ni haske.
Reference: Sahih Bukhari: 6316, Sahih Muslim: 763