Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana cewa yayin ruku'u da sujada:
سُبُّوحٌ، قُدُّوسٌ، رَبُّ الْمَلَائِكَةِ وَالرُّوحِ
Subboohun, Quddoosun, Rabbul-malaa'ikati warrooh
Tsarki (ya tabbata a gare Ka), Mai Tsarki (Kai ne), Ubangijin Mala'iku da Ruhi.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 872