Loading...
Language: Hausa
Ka ce sau goma -
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ، وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ
Laa 'ilaaha 'illAllahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu wa Huwa 'alaa kulli shay'in Qadeer
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kadai, ba Ya da abokin tarayya. Mulki NaSa ne kuma yabo NaSa ne kuma Shi ne Mai Iko akan komai. Wanda ya fadi wannan addu'a sau goma yana kamar wanda ya 'yanta bayi hudu daga cikin 'ya'yan Isma'il.
Reference: Bukhari Lamba: 6403; Muslim Lamba: 2693