Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ), ya kasance yana sujada yana cewa:
اَللَّهُمَّ لَكَ سَجَدْتُ وَلَكَ أَسْلَمْتُ، وَبِكَ آمَنْتُ، سَجَدَ وَجْهِيَ لِلَّذِي خَلَقَهُ، وَصَوَّرَهُ، فَأَحْسَنَ صُوْرَتَهُ وَشَقَّ سَمْعَهُ وَبَصَرَهُ، تَبَارَكَ اللَّهُ أَحْسَنُ الْخَالِقِينَ
Allaahumma laka sajadtu wa laka 'aslamtu, wa bika 'aamantu sajada wajhiya lilladhee khalaqahu, wa sawwarahu fa'ahsana su-ratahu, wa shaqqa sam'ahu wa basarahu, tabaarakAllahu 'ahsanul-khaaliqeen
Ya Allah, gare Ka na yi sujada, kuma a gare Ka na miƙa wuya, kuma da Kai na yi imani. Fuskata ta yi sujada ga Wanda ya halicce ta, ya suranta ta, kuma ya kyautata surarta, kuma ya tsaga jinta da ganinta. Albarka ta tabbata ga Allah, Mafi kyawun masu halitta.
Reference: Sahih (Albani). Nasai: 1126