Loading...
Language: Hausa
سَجَدَ وَجْهِيَ لِلَّذِي خَلَقَهُ، وَشَقَّ سَمْعَهُ وَبَصَرَهُ بِحَوْلِهِ وَقُوَّتِهِ، فَتَبَارَكَ اللَّهُ أَحْسَنُ الْخَالِقِينَ
Sajada wajhiya lilladhee khalaqahu, wa shaqqa sam'ahu wa basarahu bi hawlihi wa quwwatihi. FatabaarakAllahu 'ahsanul-khaaliqeen
Fuskata ta yi sujada ga Wanda ya halicce ta, kuma ya tsaga jinta da ganinta da hikimarSa da ikonSa. Saboda haka, albarka ta tabbata ga Allah, Mafi kyawun masu halitta.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3425, Suratul Mu'minun 23:14