Loading...
Language: Hausa
اَلتَّحِيَّاتُ لِلَّهِ، وَالصَّلَوَاتُ، وَالطَّيِّبَاتُ، اَلسَّلَامُ عَلَيْكَ أَيُّهَا النَّبِيُّ وَرَحْمَةُ اللَّهِ وَبَرَكَاتُهُ، السَّلَامُ عَلَيْنَا وَعَلَى عِبَادِ اللَّهِ الصَّالِحِينَ، أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُهُ وَرَسُوْلُهُ
Attahiyyaatu lillaahi wassalawaatu, wattayyibaatu, assalaamu 'alayka 'ayyuhan-Nabiyyu wa rahmatullaahi wa barakaatuhu, assalaamu 'alaynaa wa 'alaa 'ibaadillaahis-saaliheen. 'Ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illAllahu wa 'ash-hadu 'anna Muhammadan 'abduhu wa Rasooluhu
Gaisuwa tana ga Allah, da addu'o'i da kyawawan abubuwa. Aminci ya tabbata a gare ka, Ya Annabi, da rahamar Allah da albarkunSa. Aminci ya tabbata a gare mu da kuma ga bayin Allah salihai. Na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma na shaida cewa Muhammadu bawanSa ne kuma ManzonSa ne.
Reference: Bukhari: 7381