Loading...
Addu'a don Gafarar Zunubai
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce, Mutumin da ya ce sau 100 a rana -
سُبْحَانَ اللَّهِ وَبِحَمْدِهِ
SubhaanAllahi wa bihamdihi
Tsarki ya tabbata ga Allah da yabonSa.
Reference: Bukhari: 6405