Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ بِعِلْمِكَ الْغَيْبَ وَقُدْرَتِكَ عَلَى الْخَلْقِ أَحْيِنِيْ مَا عَلِمْتَ الْحَيَاةَ خَيْرًا لِي وَتَوَفَّنِيْ إِذَا عَلِمْتَ الْوَفَاةَ خَيْرًا لِي اَللَّهُمَّ وَأَسْأَلُكَ خَشْيَتَكَ فِي الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ وَأَسْأَلُكَ كَلِمَةَ الْحَقِّ فِي الرِّضَا وَالْغَضَبِ وَأَسْأَلُكَ الْقَصْدَ فِي الْفَقْرِ وَالْغِنَى وَأَسْأَلُكَ نَعِيْمًا لَا يَنْفَدُ وَأَسْأَلُكَ قُرَّةَ عَيْنٍ لَا تَنْقَطِعُ وَأَسْأَلُكَ الرِّضَا بَعْدَ الْقَضَاءِ وَأَسْأَلُكَ بَرْدَ الْعَيْشِ بَعْدَ الْمَوْتِ وَأَسْأَلُكَ لَذَّةَ النَّظَرِ إِلَى وَجْهِكَ وَالشَّوْقَ إِلَى لِقَائِكَ فِي غَيْرِ ضَرَّاءَ مُضِرَّةٍ وَلَا فِتْنَةٍ مُضِلَّةٍ اَللَّهُمَّ زَيِّنَا بِزِيْنَةِ الْإِيْمَانِ وَاجْعَلْنَا هُدَاةً مُهْتَدِيْنَ
Allaahumma bi'ilmikal-ghayba wa qudratika 'alal-khalq, 'ahyinee maa 'alimtal-hayaata khayran lee wa tawaffanee 'idhaa 'alimtal-wafaata khayran lee, Allaahumma wa 'as'aluka khashyataka fil-ghaybi wash-shahaadati, wa 'as'aluka kalimatal-haqqi fir-ridhaa wal-ghadhabi, wa 'as'alukal-qasda fil-faqri walghinaa, wa 'as'aluka na'eeman laa yanfadu, wa 'as'aluka qurrata 'aynin laa tanqati'u, wa 'as'alukar-ridhaa ba'dal-qadhaa, wa 'as'aluka bardal-'ayshi ba'dal-mawti, wa 'as'aluka ladh-dhatan-nadhari 'ilaa wajhika wash-shawqa 'ilaa liqaa'ika fee ghayri darraa'a mudirratin wa laa fitnatin mudillatin, Allaahumma zayyinnaa bizeenatil-'eemaani waj'alnaa hudaatan muhtadeen
Ya Allah, da iliminKa na gaibu da ikonKa akan halitta, Ka rayar da ni matuƙar Ka san rayuwa ta fi zama alheri gare ni, kuma Ka karɓi rayuwata idan Ka san mutuwa ta fi zama alheri gare ni. Ya Allah, ina roƙon tsoronKa a ɓoye da a bayyane. Ina roƙonKa kalmar gaskiya a lokacin yarda da fushi. Ina roƙonKa matsakaici a cikin arziki da talauci. Ina roƙonKa ni'ima da ba ta ƙarewa da sanyin idanu (jin daka) da ba ya yanke. Ina roƙonKa yarda bayan hukunci da rayuwa mai daɗi bayan mutuwa. Ina roƙonKa jin daɗin kallon FuskarKa da shauƙin haɗuwa da Kai ba tare da wata cutarwa mai cutarwa ba ko fitina mai ɓatarwa. Ya Allah, kawata mu da kawar Imani, kuma Ka sanya mu masu shiryarwa waɗanda shiryayyu.
Reference: Sahih (Albani). Nasai: 1305