Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنَ الْخَيْرِ كُلِّهِ عَاجِلِهِ وَآجِلِهِ، مَا عَلِمْتُ مِنْهُ وَمَا لَمْ أَعْلَمْ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ الشَّرِّ كُلِّهِ عَاجِلِهِ وَآجِلِهِ، مَا عَلِمْتُ مِنْهُ وَمَا لَمْ أَعْلَمْ، اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنْ خَيْرِ مَا سَأَلَكَ عَبْدُكَ وَنَبِيُّكَ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا عَاذَ بِهِ عَبْدُكَ وَنَبِيُّكَ، اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ وَمَا قَرَّبَ إِلَيْهَا مِنْ قَوْلٍ أَوْ عَمَلٍ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ النَّارِ وَمَا قَرَّبَ إِلَيْهَا مِنْ قَوْلٍ أَوْ عَمَلٍ، وَأَسْأَلُكَ أَنْ تَجْعَلَ كُلَّ قَضَاءٍ قَضَيْتَهُ لِي خَيْرًا
Allaahumma inni as'aluka minal-khayri kullihi, 'aajilihi wa aajilihi, maa 'alimtu minhu wa maa lam a'lam. Wa A‛oodhu bika minash-sharri kullihi, 'aajilihi wa aajilihi, maa 'alimtu minhu wa maa lam a'lam. Allaahumma inni as'aluka min khayri maa sa'alaka 'abduka wa nabiyyuka, wa A‛oodhu bika min sharri maa 'aadha bihi 'abduka wa nabiyyuka. Allaahumma inni as'alukal-jannata wa maa qarraba ilayhaa min qawlin aw 'amal, wa A‛oodhu bika minan-naari wa maa qarraba ilayhaa min qawlin aw 'amal, wa as'aluka an taj'al kulla qadaa'in qadaytahu li khayra
Ya Allah, ina roƙonKa dukkan alheri, na gaggawa da na jinkiri, abin da na sani da abin da ban sani ba. Kuma ina neman tsarinka daga dukkan sharri, na gaggawa da na jinkiri, abin da na sani da abin da ban sani ba.. Ya Allah, ina roƙonKa alherin da bawanKa kuma AnnabinKa (ﷺ) ya roƙe Ka, kuma ina neman tsarinka daga sharrin da bawanKa kuma AnnabinKa (ﷺ) ya nemi tsarinka. Ya Allah, ina roƙonKa Aljanna da abin da zai kusantar da ni zuwa gare ta na magana ko aiki, kuma ina neman tsarinka daga Jahannama da abin da zai kusantar da ni zuwa gare ta na magana ko aiki. Kuma ina roƙonKa Ka sanya duk wani hukunci da Ka hukunta mini ya zama alheri.
Reference: Sahih (Albani). Ibn Majah: 3846