Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce, "Akwai kalmomi biyu wadanda suke da sauki ga harshe wajen fada, amma suna da nauyi sosai a mizani kuma suna da soyuwa sosai ga Mai Rahama (Allah). Kuma su ne -
سُبْحَانَ اللَّهِ وَبِحَمْدِهِ، سُبْحَانَ اللَّهِ الْعَظِيمِ
SubhaanAllahi wa bihamdihi, Subhaanal-laahil-'Adheem
Tsarki ya tabbata ga Allah da yabonSa, Tsarki ya tabbata ga Allah Mai Girma.
Reference: Bukhari: 6406