Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْبُخْلِ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْجُبْنِ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ أَنْ نُرَدَّ إِلَى أَرْذَلِ الْعُمُرِ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ الدُّنْيَا وَعَذَابِ الْقَبْرِ
Allaahumma 'innee 'a'oodhu bika minal-bukhli, wa 'a'oodhu bika minal-jubni, wa 'a'oodhu bika min 'an nuradda 'ilaa 'ardhalil-'umuri, wa 'a'oodhu bika min fitnatid-dunyaa wa 'adhaabil-qabr
Ya Allah! Ina neman tsarinka daga rowa, kuma ina neman tsarinka daga tsoro, kuma ina neman tsarinka daga a mayar da ni zuwa ga mafi ƙasƙancin rayuwa (tsufa mai rauni), kuma ina neman tsarinka daga fitinar duniya da azabar kabari.
Reference: Bukhari: 6374