Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Huraira (RA): Ya ce: Annabi (ﷺ) ya ce wa wani mutum: me kake cewa a sallah? Ya amsa: Da farko ina karanta tashahhud (addu'ar zama), sannan in ce:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ النَّارِ
Allaahumma 'innee 'as'alukal-jannata wa 'a'oodhu bika minan-naar
Ya Allah, ina roƙonKa Aljanna kuma ina neman tsarinka daga Wuta.
Reference: Sahih (Albani). Ibn Majah 3846