Loading...
Language: Hausa
An ruwaito cewa Anas bin Malik (RA) ya ce: Ina zaune tare da Manzon Allah (ﷺ) kuma wani mutum yana tsaye yana sallah. Lokacin da ya yi ruku'u, ya yi sujada da karanta tashahhud, sai ya yi addu'a, kuma a cikin addu'arsa ya ce:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنَّ لَكَ الْحَمْدَ لَا إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ الْمَنَّانُ، بَدِيعُ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ يَا ذَا الْجَلَالِ وَالْإِكْرَامِ، يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ إِنِّي أَسْأَلُكَ
Allaahumma innee as’aluka bi anna lakal-hamda laa ilaaha illaa anta al-mannaanu, badee‛-us-samawaati wal-ardi yaa dhal-jalaali wal-ikraam, yaa hayyu yaa qayyoomu, inne as’aluka
Ya Allah, ina roƙonKa domin yabo naka ne, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, Kai kaɗai, ba ka da abokin tarayya. Kai ne Mai Kyauta. Mai ƙago sammai da ƙasa, Ya Ma'abucin Girma da karamci, Ya Rayayye Mai Tsayuwa da kanSa. Ina roƙonKa...
Reference: Sahih (Albani). Nasai: 1300