Loading...
Language: Hausa
Buraidah ibn husaib (RA) ya ce: Annabi (ﷺ) ya ji wani mutum yana addu'a, kuma yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنِّي اَشْهَدُ أَنَّكَ أَنْتَ اللَّهُ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ الْأَحَدُ الصَّمَدُ الَّذِيْ لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُوْلَدْ وَلَمْ يَكُنْ لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ
Allaahumma 'innee 'as'aluka bi'annee 'ash-hadu 'annaka 'AntAllahu laa 'ilaaha 'illaa 'Antal-'Ahadus-Samadul-ladhee lam yalid wa lam yoolad wa lam yakun lahu kufuwan 'Ahad
Ya Allah, ina roƙonKa saboda na shaida cewa Kai ne Allah. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, Ɗaya, Tilittilo, Wanda bai haifa ba kuma ba a haife shi ba, kuma babu wani da ya yi daidai da Shi.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 1493