Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنَّ لَكَ الْحَمْدُ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ وَحْدَكَ لَا شَرِيكَ لَكَ، الْمَنَّانُ، يَا بَدِيعَ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ يَا ذَا الْجَلَالِ وَالْإِكْرَامِ، يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ النَّارِ
Allaahumma 'innee 'as'aluka bi'anna lakal-hamdu laa 'ilaaha 'illaa 'Anta wahdaka laa shareeka laka, Al-Mannaanu, yaa Badee'as-samawaati wal'ardhi yaa dhal-Jalaali wal-'Ikraam, yaa Hayyu yaa Qayyoomu 'innee 'as'alukal-jannata wa 'a'oodhu bika minan-naar
Ya Allah, ina roƙonKa, domin yabo naka ne, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai kaɗai, ba ka da abokin tarayya. Kai ne Mai Kyauta. Ya Mai ƙago sammai da ƙasa, Ya Ma'abucin Girma da karamci. Ya Rayayye, Ya Mai Tsayuwa da kanSa, ina roƙonKa Aljanna kuma ina neman tsarinka daga wuta.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 1493-1495