Loading...
Language: Hausa
Umm Salamah (RA) ta ce: "Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana faɗin waɗannan kalmomi bayan sallama, a ƙarshen sallar Asuba."
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ عِلْمًا نَافِعًا وَرِزْقًا طَيِّبًا وَعَمَلًا مُتَقَبَّلًا
Allaahumma innee as’aluka ‛ilman naafi‛an, warizqan tayyiban, wa ‛amalan mutaqabbalaa
Ya Allah, ina roƙonKa ilimi mai amfani, da arziki mai kyau, da aiki karɓaɓɓe.
Reference: Sahih (Albani). Ibn Majah: 925