Loading...
Language: Hausa
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ يُحْيِي وَيُمِيتُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ
Laa ilaaha ill-Allahu, wa'hdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-'hamdu, yu'hyee wa yumeetu, wa huwa ‛alaa kulli shay’in qadeer
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, shi kaɗai yake ba shi da abokin tarayya. Mulki nasa ne kuma yabo nasa ne, Yana rayarwa kuma Yana kashewa kuma Shi Mai iko ne akan komai.
Reference: Hasan (Albani). Tirmidhi: 3534