Loading...
Addu'a Bayan Asuba da Magariba #2 (Allahumma Ajirni Minan Naar)
Language: Hausa
Faɗi addu'ar sau 7:
اَللَّهُمَّ أَجِرْنِيْ مِنَ النَّارِ
Allaahumma Ajirni minan-naar
Ya Allah, kare ni daga Wuta.
Reference: Hasan (Ibn Hajar). Al-Futuhaatur Rabbaniyyah 3/69