Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya ce "Kalamai mafi soyuwa ga Allah su ne hudu. Babu laifi a gare ku da wanne daga cikinsu kuka fara (yayin tunawa da Allah). Kuma su ne -
سُبْحَانَ اللَّهِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، وَلَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ، وَاللَّهُ أَكْبَرُ
SubhaanAllahi, walhamdu lillaahi, wa Laa 'ilaaha 'illAllahu, wa Allahu 'Akbar
Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma dukkan yabo na Allah ne. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Allah ne Mafi Girma.
Reference: [1] Muslim: 2137 [2] Muslim: 2695