Loading...
Language: Hausa
Thauban (RA) ya ce Rasulullah (ﷺ) ya kasance yana cewa bayan ya yi istighfar sau uku bayan sallah:
اَللَّهُمَّ أَنْتَ السَّلَامُ وَمِنْكَ السَّلَامُ تَبَارَكْتَ يَا ذَا الْجَلَالِ وَالْإِكْرَامِ
Allaahumma 'Antas-Salaam wa minkas-salaam, tabaarakta yaa Dhal-Jalaali wal-'Ikraam
Ya Allah, Kai ne Salam (Aminci) da zaman lafiya daga gare Ka yake. Albarka ta tabbata a gare Ka, Ya Ma'abucin Girma da karamci.
Reference: Muslim: 591