Loading...
Language: Hausa
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيْكَ لَهُ لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَىْءٍ قَدِيْرٌ لَا حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلَّا بِاللَّهِ لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَلَا نَعْبُدُ إِلَّا إِيَّاهُ لَهُ النِّعْمَةُ وَلَهُ الْفَضْلُ وَلَهُ الثَّنَاءُ الْحَسَنُ لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ مُخْلِصِيْنَ لَهُ الدِّيْنَ وَلَوْ كَرِهَ الْكَافِرُوْنَ
Laa ilaaha ill-Allahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu wa huwa ‛alaa kulli shay’in qadeer, laa hawla wa laa quwwata illaa billaah, laa ilaaha ill-Allahu, wa laa na‛budu illaa iyyaahu, lahun-ni‛matu wa lahul-fadlu wa lahuth-thanaa’-ul-hasan, laa ilaaha ill-Allahu, mukhliseena lahud-deena wa law karihal-kaafiroon
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai, ba Shi da abokin tarayya, gare Shi mulki yake kuma gare Shi yabo yake kuma Shi Mai iko ne akan komai, babu ƙarfi ko iko sai tare da Allah. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma ba mu bauta wa kowa sai Shi. Gare Shi dukkan ni'ima take, da falala, da yabo mai kyau. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma mu masu gaskiya ne a gare Shi koda kafirai sun ƙi.
Reference: Muslim: 594