Loading...
Language: Hausa
Bayan kowane sallar farilla, yakamata a karanta Ayatul Kursiyyu:
اَللّٰهُ لَآ إِلٰهَ إِلَّا هُوَ الْحَىُّ الْقَيُّومُ ۚ لَا تَأْخُذُهُۥ سِنَةٌ وَلَا نَوْمٌ ۚ لَّهُۥ مَا فِى السَّمٰوٰتِ وَمَا فِى الْأَرْضِ ۗ مَنْ ذَا الَّذِى يَشْفَعُ عِنْدَهُۥٓ إِلَّا بِإِذْنِهِۦ ۚ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ ۖ وَلَا يُحِيطُونَ بِشَىْءٍ مِّنْ عِلْمِهِۦٓ إِلَّا بِمَا شَآءَ ۚ وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمٰوٰتِ وَالْأَرْضَ ۖ وَلَا يَـُٔودُهُۥ حِفْظُهُمَا ۚ وَهُوَ الْعَلِىُّ الْعَظِيمُ
Allahu laa 'ilaaha 'illaa Huwal-Hayyul-Qayyoom, laa ta'khudhuhu sinatun wa laa nawm, lahu maa fis-samaawaati wa maa fil-'ardhi, man dhal-ladhee yashfa'u 'indahu 'illaa bi'idhnihi, ya'lamu maa bayna 'aydeehim wa maa khalfahum, wa laa yuheetoona bishay'im-min 'ilmihi 'illaa bimaa shaa'a, wasi'a kursiyyuhus-samaawaati wal 'ardh, wa laa ya'ooduhu hifdhuhumaa, wa Huwal-'Aliyyul- 'Adheem
Allah! Babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Rayayye, Mai Tsayuwa da kanSa. Gyangyaɗi ba ya kama Shi ko barci. Nasa ne abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa. Wanene zai yi ceto a wurinSa sai da izininSa? Ya san abin da ke gaba gare su da abin da ke bayansu. Kuma ba su kewaye komai na iliminSa sai abin da Ya so. KursiyyunSa ya yalwaci sammai da ƙasa, kuma kiyaye su ba ya nauyaya Shi. Kuma Shi ne Mafi ɗaukaka, Mafi Girma.
Reference: Silsila Sahihah: 972