Loading...
Language: Hausa
Faɗi sau talatin da uku kowanne:
سُبْحَانَ اللَّهِ، وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، وَاللَّهُ أَكْبَرُ
SubhaanAllahi, walhamdu lillaahi wAllahu 'Akbar
Tsarki ya tabbata ga Allah, yabo ya tabbata ga Allah kuma Allah ne Mafi Girma.
Reference: Muslim 1/418, Lamba 597