Loading...
Language: Hausa
رَبِّ قِنِي عَذَابَكَ يَوْمَ تَبْعَثُ (تَجْمَعُ) عِبَادَكَ
Rabbi qini 'adhaabaka yawma tab'athu - [tajma'u] - 'ibaadak
Ya Allah, Ka tseratar da ni daga azabarKa a Ranar da Za Ka tayar - ko tara - bayinKa.
Reference: Muslim: 709