Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ غْفِرْ لِي مَا قَدَّمْتُ وَمَا أَخَّرْتُ وَمَا أَسْرَرْتُ وَمَا أَعْلَنْتُ وَمَا أَسْرَفْتُ وَمَا أَنْتَ أَعْلَمُ بِهِ مِنِّي أَنْتَ الْمُقَدِّمُ، وَأَنْتَ الْمُؤَخِّرُ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ
Allahum-maghfir lee maa qaddamtu, wa maa 'akhkhartu, wa maa 'asrartu, wa maa 'a'lantu, wa maa 'asraftu, wa maa 'Anta 'a'lamu bihi minnee. 'Antal-Muqaddimu, wa 'Antal-Mu'akhkhiru laa 'ilaaha 'illaa 'Anta
Ya Allah, gafarta mini abin da na gabatar da abin da na jinkirta, abin da na ɓoye da abin da na bayyana, abin da na yi na ɓarna, da waɗancan zunubai da Ka fi ni sani. Kai ne Mai Gabatarwa kuma Kai ne Mai Jinkirtarwa. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: [1] Muslim: 771 [2] Sahih (Albani). Abu Dawud: 1509