Loading...
Language: Hausa
Suhaib (RA) ya ce: Annabi (ﷺ) ya kasance yana faɗin wannan addu'a a ƙarshen sallah:
اَللَّهُمَّ أَصْلِحْ لِي دِيْنِيَ الَّذِي جَعَلْتَهُ عِصْمَةَ أَمْرِي، وَأَصْلِحْ لِي دُنْيَايَ الَّتِي جَعَلْتَ فِيهَا مَعَاشِيْ، اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِرِضَاكَ مِنْ سَخَطِكَ، وَبِعَفْوِكَ مِنْ نِقْمَتِكَ، وَأَعُودُ بِكَ مِنْكَ، اَللَّهُمَّ لَا مَانِعَ لِمَا أَعْطَيْتَ، وَلَا مُعْطِيَ لِمَا مَنَعْتَ، وَلَا يَنْفَعُ ذَا الْجَدِّ مِنْكَ الْجَدُّ
Allaahumma Aslih li dinya-lladhi ja'altahu ismata amri, wa aslih li dunyaya-llati ja'alta fihaa ma'aashi, Allaahumma inni a-udhu biridaaka min sakhatika, wabi 'afwika min niqmatika, wa a-udhu bika minka, Allaahumma laa maani'a limaa a'taita wa laa mu'tia limaa mana'ta wa laa yanfa'u dhal-jaddi minka al-jaddu
Ya Allah, gyara mini addinina wanda Ka sanya shi kariya a gare ni, kuma gyara mini duniyata wacce Ka sanya rayuwata a cikinta. Ya Allah, ina neman tsarinka daga fushinKa tare da yardarKa, kuma ina neman tsarinka daga azabarKa tare da gafararKa, kuma ina neman tsarinka daga gare Ka da gare Ka. Ya Allah, babu mai hana abin da Ka bayar kuma babu mai bayar da abin da Ka hana, kuma dukiya ko girma ba ya amfanar mawadachi a wurinKa.
Reference: Hasan (Ibn Hajar). Al-Futuhaatur Rabbaniyyah 3/71