Loading...
Language: Hausa
Faɗi sau ɗari:
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي وَتُبْ عَلَيَّ إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الرَّحِيْم (التَّوَّابُ الْغَفُورُ)
Allahum-maghfir lee wa tub `alayya innaka Antat-Tawwabur-Rahim (in another narration: Tawwabul-Ghafur)
Ya Allah, gafarta mini kuma Ka karɓi tubana, lallai Kai ne Mai Karɓar Tuba, Mai Rahama. (a wata ruwaya: Mai Gafara)
Reference: Sahih (Albani). Sahihah: 556, Ahmad: 5564