Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي ذُنُوْبِي وَخَطَايَايَ كُلَّهَا اَللَّهُمَّ أَنْعِشْنِيْ وَاجْبُرْنِيْ وَاهْدِنيْ لِصَالِحِ الْأَعْمَالِ وَالْأَخْلَاقِ فَإِنَّهُ لَا يَهْدِيْ لِصَالِحِهَا وَلَا يَصْرِفُ سَيِّئَهَا إِلَّا أَنْتَ
Allaahummagfirli dhunubi wa khata-ya-ya kullahaa, Allaahumma an-'ishni wajburni wahdini lisaali'hil a'maali wal akhlaaqi fa-innahu laa yahdi lisaali'hi-ha wa laa yasrifu sayyiahaa illaa anta
Ya Allah! Gafarta mini dukkan kurakuraina da zunubaina. Ya Allah! Ilhamar da ni da sanya ni mai biyayya. Shiryar da ni zuwa ga ayyuka nagari da kyawawan halaye. Domin babu mai shiryarwa zuwa ga alherinshi kuma ya kawar da sharrinsa sai Kai.
Reference: Hasan (Albani). Sahih Al Jame: 1266