Loading...
Language: Hausa
سُبْحَانَ اللَّهِ وَبِحَمْدِهِ عَدَدَ خَلْقِهِ، وَرِضَا نَفْسِهِ، وَزِنَةَ عَرْشِهِ، وَمِدَادَ كَلِمَاتِهِ
SubhaanAllahi wa bihamdihi 'Adada khalqihi, wa ridhaa nafsihi, wa zinata 'arshihi wa midaada kalimaatihi
Tsarki ya tabbata ga Allah da yabo a gare Shi, daidai da yawan halittunSa, da yardar ranSa, da nauyin Al'arshinSa, da yawan tawadar kalmominSa.
Reference: Muslim: 2726