Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana tsaye da dare (a sallah) kuma yana karanta wannan addu'a bayan faɗin 'Allahu Akbar':
سُبْحَانَكَ اَللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ وَتَبَارَكَ اسْمُكَ وَتَعَالَى جَدُّكَ وَلَا إِلَهَ غَيْرُكَ
Subhanaka Allaahumma wa bihamdika, wa tabaraka 'smuka, wa ta'ala jadduka, wa laa 'ilahaa ghayruk
Tsarki ya tabbata a gare Ka Ya Allah, kuma yabo. Albarka ta tabbata ga SunanKa kuma Ɗaukaka ta tabbata ga GirmanKa. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 775