Loading...
Language: Hausa
رَبِّ أَعِنِّيْ وَلَا تُعِنْ عَلَيَّ وَانْصُرْنِيْ وَلَا تَنْصُرْ عَلَيَّ وَامْكُرْ لِي وَلَا تَمْكُرْ عَلَيَّ وَاهْدِنِيْ وَيَسِّرِ الْهُدَى لِي (إِلَيَّ) وَانْصُرْنِيْ عَلَى مَنْ بَغَى عَلَيَّ رَبِّ اجْعَلْنِيْ لَكَ شَكَّارًا لَكَ ذَكَّارًا لَكَ رَهَّابًا لَكَ مِطْوَاعًا لَكَ مُخْبِتًا إِلَيْكَ أَوَّاهًا مُنِيْبًا رَبِّ تَقَبَّلْ تَوْبَتِيْ وَاغْسِلْ حَوْبَتِي وَأَجِبْ دَعْوَتِيْ وَثَبِّتْ حُجَّتِيْ وَسَدِّدْ لِسَانِيْ وَاهْدِ قَلْبِيْ وَاسْلُلْ سَخِيْمَةَ صَدْرِيْ
Rabbi A'inni wa laa tu'in 'alayya, wansurni wa laa tansur 'alayya, wamkurli wa laa tamkur 'alayya, wahdini wa yassiril-huda li (ilayya) wansurni 'alaa man bagha 'alayya. Rabbij'alni laka shakkaran laka dhakkaran, laka rahhaban, laka mitwaa'an, laka mukhbitan, 'ilayka awwaa'han muniban. Rabbi Taqabbal tawbati, waghsil ‘hawbati wa ajib da'wati, wa thabbit hujjati, wa saddid lisaani, wahdi qalbi, waslul sakhimata sadri
Ubangijina, taimake ni kuma kada Ka taimaka a kaina, kuma Ka ba ni nasara kuma kada Ka ba da nasara a kaina, Ka yi mini dabara kuma kada Ka yi dabara a kaina, Ka shiryar da ni kuma Ka sauƙaƙe shiryuwa a gare ni, Ka ba ni nasara akan waɗanda suka zalunce ni. Ubangijina, sanya ni mai godiya gare Ka, mai ambatonKa, mai tsoronKa, mai biyayya gare Ka, mai tawali'u gare Ka, mai yawan komawa gare Ka. Ubangijina, karɓi tubana, wanke zunubina, amsa kirana, tabbatar da hujjata, daidaita harshena, shiryar da zuciyata, da cire ƙiyayya daga zuciyata (ha'incin ƙirjina).
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3551