Loading...
Language: Hausa
Wanda ya ce -
سُبْحَانَ اللَّهِ الْعَظِيمِ وَبِحَمْدِهِ
SubhaanAllahil-'Adheem wa bihamdihi
Tsarki ya tabbata ga Allah, Mai Girma, da yabonSa. Za a dasa masa bishiyar dabino a Aljanna.
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 3464