Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِيَّاكَ نَعْبُدُ، وَلَكَ نُصَلِّي وَنَسْجُدُ، وَإِلَيْكَ نَسْعَى وَنَحْفِدُ، نَرْجُو رَحْمَتَكَ، وَنَخْشَى عَذَابَكَ، إِنَّ عَذَابَكَ بِالْكَافِرِينَ مُلْحَقٌ، اَللَّهُمَّ إِنَّا نَسْتَعِينُكَ، وَنَسْتَغْفِرُكَ، وَنُثْنِي عَلَيْكَ الْخَيْرَ، وَلَا نَكْفُرُكَ، وَنُؤْمِنُ بِكَ، وَنَخْضَعُ لَكَ، وَنَخْلَعُ مَنْ يَكْفُرُكَ
Allaahumma 'iyyaaka na'budu, wa laka nusallee wa nasjudu, wa 'ilayka nas'aa wa nahfidu, narjoo rahmataka, wa nakhshaa 'adhaabaka, 'inna 'adhaabaka bilkaafireena mulhaq. Allaahumma 'innaa nasta'eenuka, wa nastaghfiruka, wa nuthnee 'alaykal-khayr, wa laa nakfuruka, wa nu'minu bika, wa nakhdha'u laka, wa nakhla'u man yakfuruk
Ya Allah, Kai kaɗai muke bauta wa kuma gare Ka muke sallah da sujada. Gare Ka muke gaggawar bauta da hidima. Fatanmu yana ga rahamarKa kuma muna tsoron azabarKa. Lallai, azabarKa ga kafirai tana nan tafe. Ya Allah, muna neman taimakonKa da gafararKa, kuma muna yabonKa da alheri. Ba mu ƙaryata Ka kuma mun yi imani da Kai. Mun miƙa wuya gare Ka kuma mun barsu duk wanda ya kafirta da Kai.
Reference: Sahih (Albani). Irwa'ul-Ghalil: 2/170, Bayhaqi: As-Sunanul Kubra - 2/211