Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْتَخِيْرُكَ بِعِلْمِكَ، وَأَسْتَقْدِرُكَ بِقُدْرَتِكَ وَأَسْأَلُكَ مِنْ فَضْلِكَ الْعَظِيمِ فَإِنَّكَ تَقْدِرُ وَلَا أَقْدِرُ وَتَعْلَمُ وَلَا أَعْلَمُ وَأَنْتَ عَلَّامُ الْغُيُوْبِ اَللَّهُمَّ إِنْ كُنْتَ تَعْلَمُ أَنَّ هَذَا الْأَمْرَ (وَيُسَمِّي حَاجَتَهُ) خَيْرٌ لِي فِي دِيْنِيْ وَمَعَاشِيْ وَعَاقِبَةِ أَمْرِيْ، فَاقْدُرْهُ لِي وَيَسِّرْهُ لِي ثُمَّ بَارِكْ لِي فِيهِ. [اَللَّهُمَّ] وَإِنْ كُنْتَ تَعْلَمُ أَنَّ هَذَا الْأَمْرَ شَرٌّ لِي فِي دِيْنِيْ وَمَعَاشِيْ وَعَاقِبَةِ أَمْرِيْ فَاصْرِفْهُ عَنِّي وَاصْرِفْنِي عَنْهُ وَاقْدُرْ لِيَ الْخَيْرَ حَيْثُ كَانَ ثُمَّ أَرْضِنِيْ بِهِ
Allaahumma inni astakhiruka bi'ilmika, Wa astaqdiruka bi-qudratika, Wa as'aluka min fadlika Al-'azim Fa-innaka taqdiru Wala aqdiru, Wa ta'lamu Wala a'lamu, Wa anta 'allamul-ghuyub. Allaahumma, in kunta ta'lamu anna hadhal-amra Khairun li fi dini wa ma'ashi wa'aqibati `Amri, Faqdurhu li wa yas-sirhu li thumma barik li Fih, (Allaahumma) Wa in kunta ta'lamu anna hadhal-amra shar-run li fi dini wa ma'ashi wa'aqibati `Amri Fasrifhu anni was-rifni anhu. Waqdur li al-khaira haithu kana Thumma ardini bih
Ya Allah! Ina neman shiriya daga iliminKa, da Iko daga IkonKa kuma ina roƙonKa daga manyan albarkunKa. Kai ne Mai iko kuma ni ba ni da iko. Kai ne Masani kuma ni ba ni da sani kuma Kai ne Masanin gaibu. Ya Allah! Idan Ka san cewa wannan al'amari alheri ne a gare ni a cikin addinina da rayuwata da makomata. To Ka ƙaddara shi a gare ni kuma Ka sauƙaƙe shi a gare ni, kuma sa'an nan Ka yi mini albarka a cikinsa, kuma idan Ka san cewa wannan al'amari sharri ne a gare ni a cikin addinina da rayuwata da makomata. To Ka kawar da shi daga gare ni kuma Ka kawar da ni daga gare shi. Kuma Ka ƙaddara mini duk abin da yake alheri a gare ni, kuma Ka sanya ni in gamsu da shi.
Reference: Al-Bukhari 7/162, Lamba 1162, 7390