Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لَهُ، وَارْفَعْ دَرَجَتَهُ فِي الْمَهْدِيِّينَ، وَاخْلُفْهُ فِي عَقِبِهِ فِي الْغَابِرِيْنَ، وَاغْفِرْ لَنَا وَلَهُ يَا رَبَّ الْعَالَمِيْنَ، وَافْسَحْ لَهُ فِي قَبْرِهِ، وَنَوِّرْ لَهُ فِيهِ
Alla-humma'gfir lahu (person's name), warfa'a darajatahu fil mahdiyin, wa'khlufhu fi 'aqibihi fil ga-birin, wagfir lana wa lahu ya rabbal' a-lamin, wafsa'ah lahu fi qabrihi, wa nau-wir lahu fihi
Ya Allah, gafarta masa (sunan mutum), ɗaga darajarsa a cikin shiryayyu, ba shi magaji a cikin zuriyarsa da suka rage. Gafarta mana da shi, Ya Ubangijin Talikai, kuma Ka yalwata masa kabarinsa, kuma Ka sanya masa haske a cikinsa.
Reference: Muslim: 920