Loading...
Language: Hausa
Ibn 'Umar (RA) ya ce, "Manzon Allah (ﷺ) ya kasance yana faɗin wannan addu'a lokacin da ya sanya gawar mamaci a cikin kabari:
بِسْمِ اللَّهِ وَعَلَى سُنَّةِ رَسُوْلِ اللَّهِ (ﷺ)
Bismillaahi wa 'alaa sunnati Rasulillaah
Da Sunan Allah kuma bisa Sunnar Manzon Allah (ﷺ).
Reference: Sahih. Abu Dawud: 3213