Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya ce, 'Lokacin da kuka sanya gawar mutum a kabari, ku ce:
بِسْمِ اللَّهِ وَعَلَى مِلَّةِ رَسُوْلِ اللَّهِ
Bismillaahi wa 'alaa millati Rasoolillaah
Da Sunan Allah kuma bisa tafarkin Manzon Allah (ﷺ).
Reference: Sahih. Ibn Majah: 1550