Loading...
Language: Hausa
اَلسَّلَامُ عَلَيْكُمْ دَارَ قَوْمٍ مُؤْمِنِيْنَ وَأَتَاكُمْ مَا تُوعَدُونَ غَدًا مُؤَجَّلُونَ وَإِنَّا إِنْ شَاءَ اللَّهُ بِكُمْ لَاحِقُونَ اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِأَهْلِ بَقِيعِ الْغَرْقَدِ
As-salamu 'alaikum da-ra kaumin mu’minin, wa ata-kum ma-tu’aadun ‘gadan muajjalun, wa inna-insha- allahu bikum la-’hikun. Alla-humma’gfir liahli baki‘eil garqad.
Aminci ya tabbata a gare ku, Ya mazauna gidan mutane muminai! Alkawarin da aka yi muku ya zo muku, kuma kuna jiran ranar da za ta zo. Kuma za mu haɗu da ku da yardar Allah. Ya Allah, gafarta wa mazauna kabaryar Baqi.
Reference: Muslim: 974