Loading...
Language: Hausa
Annabi (ﷺ) ya kasance yana cewa a sallar jana'iza:
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِحَيِّنَا وَمَيِّتِنَا وَصَغِيرِنَا وَكَبِيرِنَا وَذَكَرِنَا وَأُنْثَانَا وَشَاهِدِنَا وَغَائِبِنَا اَللَّهُمَّ مَنْ أَحْيَيْتَهُ مِنَّا فَأَحْيِهِ عَلَى الْإِيمَانِ وَمَنْ تَوَفَّيْتَهُ مِنَّا فَتَوَفَّهُ عَلَى الْإِسْلَامِ اَللَّهُمَّ لَا تَحْرِمْنَا أَجْرَهُ وَلَا تُضِلَّنَا بَعْدَهُ
Allahum-maghfir lihayyinaa, wa mayyitinaa, wa sagheerinaa wa kabeerinaa, wa thakarinaa wa 'unthaanaa, wa shaahidinaa, wa ghaa'ibinaa. Allaahumma man 'ahyaytahu minnaa fa'ahyihi 'alal-'Imaan, wa man tawaffaytahu minnaa fatawaffahu 'alal-'Islam, Allaahumma laa tahrimnaa 'ajrahu wa laa tudhillanaa ba'dahu
Ya Allah, gafarta wa rayayyunmu da matattunmu, da waɗanda suke nan da waɗanda ba sa nan, ƙanananmu da manyanmu, mazanmu da matanmu. Ya Allah, duk wanda Ka rayar da shi daga cikinmu to Ka rayar da shi a kan Imani, kuma duk wanda Ka karɓi ransa daga cikinmu to Ka karɓi ransa a kan Musulunci. Ya Allah, kada Ka haramta mana ladansa kuma kada Ka batar da mu bayansa.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 3201