Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ (إِنَّهُ) عَبْدُكَ وَابْنُ عَبْدِكَ وَابْنُ أَمَتِكَ كَانَ يَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ وَأَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُكَ وَرَسُوْلُكَ وَأَنْتَ أَعْلَمُ بِهِ اَللَّهُمَّ إِنْ كَانَ مُحْسِنًا فَزِدْ فِي إِحْسَانِهِ وَإِنْ كَانَ مُسِيْئًا فَتَجَاوَزْ عَنْ سَيِّئَاتِهِ اَللَّهُمَّ لَا تَحْرِمْنَا أَجْرَهُ وَلَا تَفْتِنَّا بَعْدَهُ
Alla-humma, (innahu) ‘abduka, wabnu‘ 'abdika, wabnu amatika, ka-na yashhadu an laa ilaaha illa anta, wa anna mu’hmmadan ‘abduka wa rasooluka, wa aanta a'laamu bihi. Alla-humma, in kaana mu'hhsinan fajid fi e'hsaa-nihi, wa in ka-na musi-an fataja-waz ‘an saiyyi-aa-tihi. Alla-humma laa-ta'harimna-ajrahu, wala-taftinna ba'adahu
Ya Allah, wannan bawanKa ne, ɗan bawanKa namiji, ɗan bawanKa mace. Ya shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Kai kuma Muhammad (ﷺ) bawanKa ne kuma manzonKa ne. Kuma Kai Ka fi sani game da shi. Ya Allah, idan ya kasance mai kyautatawa, to Ka ƙara masa kyautatawarsa. Kuma idan ya kasance mai sabo, to Ka yafe masa. Ya Allah, kada Ka haramta mana ladansa, kuma kada Ka fitine mu bayansa.
Reference: Sahih Mawquf (Albani). Al-Muwatta: 539