Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ عَبْدُكَ وَابْنُ أَمَتِكَ اِحْتَاجَ إِلَى رَحْمَتِكَ، وَأَنْتَ غَنِيٌّ عَنْ عَذَابِهِ، إِنْ كَانَ مُحْسِنًا فَزِدْ فِي حَسَنَاتِهِ، وَإِنْ كَانَ مُسِيئًا فَتَجَاوَزْ عَنْهُ
Allaahumma 'abduka wabnu 'amatika ihtaaja 'ilaa rahmatika, wa 'Anta ghaniyyun 'an 'adhaabihi, 'in kaana mu'hsinan fazid fee hasanaatihi, wa 'in kaana musee'an fatajaawaz 'anhu
Ya Allah, bawanKa ne ɗan bawanKa mace yana buƙatar rahamarKa, kuma Kai wadatalle ne daga azabtar da shi. Idan ya kasance mai kyautatawa to Ka ƙara a cikin ladansa, kuma idan ya kasance mai sabo to Ka yafe masa.
Reference: Sahih (Albani). Al-Hakim: 1/359