Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنَّ (فُلَانَ بْنَ فُلَانٍ) فِي ذِمَّتِكَ وَحَبْلِ جِوَارِكَ فَقِهِ مِنْ فِتْنَةِ الْقَبْرِ وَعَذَابِ النَّارِ وَأَنْتَ أَهْلُ الْوَفَاءِ وَالْحَقِّ اَللَّهُمَّ فَاغْفِرْ لَهُ وَارْحَمْهُ إِنَّكَ أَنْتَ الْغَفُوْرُ الرَّحِيْمُ
Allaahumma 'inna (fulanabna fulan) fee dhimmatika, wa habli jiwaarika, faqihi min fitnatil-qabri wa 'adhaabin-naari, wa 'Anta 'ahlul-wafaa'i walhaqq. Allaahumma Faghfir lahu warhamhu 'innaka 'Antal-Ghafoorur-Raheem.
Ya Allah, lallai [sunan mutum] yana cikin kariyaTa, da cikin igiyar amincinKa, saboda haka Ka kare shi daga fitinar kabari da daga azabar Wuta. Kai ne Mai cika alkawari da haƙƙi, saboda haka Ka gafarta masa kuma Ka yi masa rahama. Lallai Kai ne Mai yawan gafara, Mai yawan rahama.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 3202