Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ (إِنَّهَا) أَمَتُكَ وَبِنْتُ عَبْدِكَ وَبِنْتُ أَمَتِكَ كَانَتْ يَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ وَأَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُكَ وَرَسُوْلُكَ وَأَنْتَ أَعْلَمُ بِهِ اَللَّهُمَّ إِنْ كَانَتْ مُحْسِنَةً فَزِدْ فِي إِحْسَانِهَا وَإِنْ كَانَتْ مُسِيْئَةً فَتَجَاوَزْ عَنْ سَيِّئَاتِهَا اَللَّهُمَّ لَا تَحْرِمْنَا أَجْرَهَا وَلَا تَفْتِنَّا بَعْدَهَا
Alla-humma, (innaha) ‘amatuka, wa bintu 'abdika, wa bintu amatika, kaanat yashhadu an laa ilaaha illaa anta, wa anna mu’hammadan ‘abduka wa rasooluka, wa aanta a’lamu bihi. Alla-humma, in kaanat mu'hsinatan fajid fi ehsaa-niha, wa in kaanat musi-atan fataja-waz ‘an saiyyi-aa-tiha. Alla-humma laa-ta'harimna-ajraha, wala-taftinna ba'adaha.
Ya Allah, wannan bawanKa ce (mace), ɗiyar bawanKa (namiji), da ɗiyar bawanKa (mace). Ta shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Kai kuma Muhammad (ﷺ) bawanKa ne kuma manzonKa ne. Kuma Kai Ka fi sani game da ita. Ya Allah, idan ta kasance mai kyautatawa, to Ka ƙara mata kyautatawarta. Kuma idan ta kasance mai sabo, to Ka yafe mata. Ya Allah, kada Ka haramta mana ladanta kuma kada Ka fitine mu bayanta.
Reference: Sahih Mawquf (Albani). Al-Muwatta: 539